'Yan sandan Jamus sun bazama domin farautar wanda ake zargi da kutsawa da mota cikin taron masu neman jinsi daya da ake wa lakabi da 'CSD' a birnin Berlin. 'Yan sandan Jamus sun ba da rahoton mutuwar ...
A makon jiya ne wani rahoto na cibiyar bincike kan ƴancin gudanar da addini ta Observatory for Religious Freedom in Africa ya nuna cewa a shekara shida, an kashe aƙalla mutum 79,323 sannan aka sace ...
DW tana ba da bayanai da dumi-duminsu na al'amuran yau da kullum daga muhimman sassan duniya, muhimman labaran kasuwanci, gamsassun bayanai na kimiyya da fasaha da kuma zamantakewar al'umma a fadin ...