Da wannan sakamakon City ta ci gaba da zama ta biyar a teburin Premier da maki 48 da tazarar maki É—aya tsakani da chelsea ta ...
Manchester United, Sir Jim Ratcliffe ya ce zai bar ƙungiyar idan aka ci gaba da zaginsa, kan yadda ake gunanar da ita.
Liverpool ta je ta yi nasara a kan Paris St Germain da cin 1-0 a wasan farko zagayen Æ´an 16 a Champions League ranar Laraba a ...
Arsenal ta doke Leicester City 2-0 a wasan mako na 25 a Premier League da suka kara a King Power ranar Asabar. Gunners ta ci ƙwallayen ta hannun Mikel Merino a minti na 81 da kuma saura minti uku ...
Mikel Arteta ya ce sun mayar da hankali kan lashe dukkan sauran wasan da ke gabansu a bana, duk da cewar an yi musu tazara a ...
Nottingham Forest ta ci Manchester City 1-0 ta hannun Callum Hudson-Odoi a wasan mako na 28 a Premier League ranar Asabar a ...
Chelsea ta koma mataki na huÉ—u a teburin Premier League bayan da ta yi nasara a kan Leicester City da ci 1-0 ranar Lahadi a ...
Use precise geolocation data and actively scan device characteristics for identification. This is done to store and access ...
Tottenham ta yi nasarar cin Manchester United 1-0 a wasan mako na 25 a Premier League da suka kara ranar Lahadi. James Maddison ne ya ci wa Tootenham ƙwallo a minti na 13 da fara wasan, ...
Aikin farko da Tuchel zai fa ra shi ne jan ragama wasa biyu a Ingila, wadda za ta kara da Albania da kuma Latvia a wasan ...
Arsenal ta yi rashin nasara 1-0 a hannun West Ham United a wasan mako na 26 a Premier League ranar Asabar a Emirates. West Ham ta ci ƙwallon ta hannun Jarrod Bowen daf da za su je hutun rabin ...
Manchester United ta yi ban kwana da FA Cup na bana, sakamakon da Fulham ta doke ta 2-1 a Old Trafford ranar Lahadi.